Yah 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A wurin kuwa akwai randuna shida na dutse a ajijjiye, bisa ga al'adar Yahudawa ta tsarkakewa, kowacce na cin wajen tulu shida shida.

Yah 2

Yah 2:1-9