Yah 19:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tafi da Yesu. Ya kuwa fita, shi kansa yake ɗauke da gicciyensa, har zuwa wurin da ake kira Wurin Ƙoƙon Kai, da Yahudanci kuwa, Golgota.

Yah 19

Yah 19:16-19