Yah 18:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya amsa masa ya ce, “In na faɗi mugun abu to, ka ba da shaida kan haka. In kuwa daidai na faɗa, to, don me za ka mare ni?”

Yah 18

Yah 18:20-28