Yah 16:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idan mace tana naƙuda takan sha wuya, don lokacin haihuwarta ya yi. Amma da zarar ta haifi jinjirin, ba ta ƙara tunawa da wahalar da ta sha, domin murnar an sami baƙon duniya.

Yah 16

Yah 16:19-28