Yah 12:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya faɗi haka fa, ba wai don yana kula da gajiyayyu ba, a'a, sai dai don shi ɓarawo ne, da yake kuma jakar kuɗinsu tana hannunsa, yakan riƙa taɓa abin da yake ciki.

Yah 12

Yah 12:1-15