Yah 11:56 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka yi ta neman Yesu, suna tsaitsaye a Haikali, suna ce wa juna, “Me kuka gani? Zai zo idin kuwa?”

Yah 11

Yah 11:53-57