Yah 1:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Filibus ya sami Nata'ala, ya ce masa, “Mun sami wanda Musa ya rubuta labarinsa a Attaura, annabawa kuma suka rubuta labarinsa, wato Yesu Banazare, ɗan Yusufu.”

Yah 1

Yah 1:37-51