Yah 1:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya waiwaya ya ga suna biye da shi, sai ya ce musu, “Me kuke nema?” Suka ce masa, “Ya Rabbi, wato Malam ke nan, ina kake da zama?”

Yah 1

Yah 1:31-46