W. Yah 22:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhu da amarya suna cewa, “Zo.” Duk wanda ya ji kuwa, yă ce, “Zo.” Duk mai jin ƙishirwa ya zo, duk mai bukata, yă ɗibi ruwan rai kyauta.

W. Yah 22

W. Yah 22:7-21