W. Yah 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna da ikon hana ruwan sama, don kada a yi ruwa a duk kwanakin da suke yin annabci, suna kuma da iko a kan ruwa, su mai da shi jini, su kuma ɗora wa duniya kowane irin bala'i, a duk lokacin da suke so.

W. Yah 11

W. Yah 11:1-8