W. W. 5:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku yi mini alkawari ku matan Urushalima,Idan kun ga ƙaunataccena,Ku faɗa masa na yi suwu saboda ƙauna.

W. W. 5

W. W. 5:1-14