W. W. 2:16-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Ƙaunataccena nawa ne, ni ma tasa ce,Yana kiwon garkensa a cikin furannin bi-rana,

17. Har hurowar iskar safiya,Sa'ad da duhu ya kawu.Komo ya ƙaunataccena, yi kamar barewa,Kamar sagarin kishimi a kan duwatsu.

W. W. 2