W. W. 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Faɗa mini, ƙaunataccena,Ina za ka kai garkenka kiwo?Ina za su huta sa'ad da rana ta take?Ina zan neme ka a cikin garkunan makiyaya?

W. W. 1

W. W. 1:1-16