Rom 8:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙwallafa rai ga al'amuran halin mutuntaka ƙarshensa mutuwa ne, ƙwallafa rai ga ala'muran Ruhu kuwa rai ne da salama.

Rom 8

Rom 8:2-16