Rom 8:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wa zai iya raba mu da ƙaunar da Almasihu yake yi mana? Ƙunci ne? ko masifa? ko tsanani? ko yunwa? ko huntanci? ko hatsari? ko takobi?

Rom 8

Rom 8:34-39