Rom 8:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

In kuwa Almasihu yana a zuciyarku, ba ruwan jikinku da zunubi ke nan, Ruhu kuwa rai ne a gare ku saboda kun sami adalcin Allah.

Rom 8

Rom 8:1-17