18. ka san abin da yake so, da yake kuma ka karantu da Shari'a, ka iya bambancewa da abubuwa mafifita,
19. har ka amince kai kanka jagoran makafi ne, haske ga waÉ—anda suke a cikin duhu,
20. mai horon marasa azanci, mai koya wa sababbin shiga, don a cikin Shari'ar kana da ainihin sani da ainihin gaskiya,