Rom 12:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ku ƙaunatattuna, kada ku ku yi ramuwa, sai dai ku bar wa fushin Allah. Domin a rubuce yake cewa, “Ramuwa tawa ce, ni zan saka, in ji Ubangiji.”

Rom 12

Rom 12:17-21