Har wa yau, ina tambaya. Shin, Isra'ila kam, ba su fahimta ba ne? Da farko dai Musa ya ce,“Zan sa ku kishin waɗanda ba al'umma ba ne,Zan kuma sa ku fushi da wata al'ummar marar fahimta.”