Rom 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ba na jin kunyar bishara, domin ita ce ikon Allah mai kai kowane mai ba da gaskiya ga samun ceto, Yahudawa da fari, sa'an nan kuma al'ummai.

Rom 1

Rom 1:15-24