Oba 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Girmankanki ya yaudare ki,Kina zaune a kagara, a kan dutse,Wurin zamanki yana canƙwanƙolin duwatsu.Don haka a zuciya kike cewa,‘Wa zai saukar da ni ƙasa?’

Oba 1

Oba 1:1-9