Oba 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar yadda kuka sha hukunci akan tsattsarkan dutsena,Haka dukan sauran al'umma za su yita sha.Za su sha, su yi tangaɗi,Su zama kamar ba su taɓa kasancewaba.”

Oba 1

Oba 1:11-21