Oba 1:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba daidai ba ne ka tsaya a mararraba,Don ka kashe waɗanda suke ƙoƙarintserewa.Ba daidai ba ne ka ba da waɗandasuka tsere a hannun maƙiyansuA ranar wahala.”

Oba 1

Oba 1:5-18