Oba 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranan nan ka tsaya kawai,A ranar da abokan gāba suka fasaƙofofinsa.Suka kwashe dukiyarsa,Suka jefa kuri'a a kan Urushalima.Ka zama kamar ɗaya daga cikinsu.

Oba 1

Oba 1:7-17