Neh 8:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kashegari kuma sai shugabannin kakannin gidajen jama'a duka, tare da firistoci, da Lawiyawa, suka je wurin Ezra, magatakarda, domin su yi nazarin dokokin.

Neh 8

Neh 8:8-18