Neh 12:1-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Firistoci da Lawiyawa da suka komo tare da Zarubabel ɗan Sheyaltiyel, da Yeshuwa, su neSeraiya, da Irmiya, da Ezra,

10. Yeshuwa shi ne ya haifi Yoyakim, Yoyakim ya haifi Eliyashib, Eliyashib ya haifi Yoyada.

11. Yoyada ya haifi Jonatan, Jonatan ya haifi Yadduwa.

Neh 12