Nah 1:7-9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

7. Ubangiji mai alheri ne,Shi mafaka ne a ranar wahala.Ya san waɗanda suke fakewa a gareshi.

8. Zai shafe maƙiyansa da ambaliyarruwa,Zai kuma runtumi maƙiyansa zuwacikin duhu.

9. Me kuke ƙullawa game da Ubangiji?Ubangiji zai wofintar da abin nan dakuke ƙullawa,Sau ɗaya kawai zai hallaka ku.

Nah 1