Mat 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ga wani kuturu ya zo gunsa ya yi masa sujada, ya ce, “Ya Ubangiji, in dai ka yarda, kana da iko ka tsarkake ni.”

Mat 8

Mat 8:1-6