Mat 7:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) “Kada ku ɗora wa kowa laifi, don kada a ɗora muku. Don da irin hukuncin da kuka zartar, da shi za a zartar muku