Mat 28:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, almajirai goma sha ɗayan nan suka tafi ƙasar Galili, suka je dutsen da Yesu ya umarce su.

Mat 28

Mat 28:7-20