Mat 26:69 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, Bitrus kuwa yana zaune a tsakar gida a waje, sai wata baranya ta zo ta tsaya a kansa, ta ce, “Kai ma, ai, tare kake da Yesu Bagalile!”

Mat 26

Mat 26:64-70