Mat 26:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yahuza da ya bashe shi ya ce, “Ko ni ne, ya Shugaba?” Yesu ya ce masa, “Ga shi, kai ma ka faɗa.”

Mat 26

Mat 26:19-34