Mat 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

‘Ni ne Allahn Ibrahim, da Ishaku, da Yakubu.’ Ai, waɗanda Allah shi ne Allahnsu rayayyu ne, ba matattu ba.”

Mat 22

Mat 22:27-33