Mat 20:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. “Mulkin Sama kamar wani maigida yake, wanda ya fita da sassafe ya ɗauki ma'aikata don aikin garkarsa ta inabi.

2. Da ya yi lada da su a kan dinari guda a yini, sai ya tura su garkarsa.

Mat 20