Mat 19:19-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

19. Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka, ka kuma ƙaunaci ɗan'uwanka kamar kanka.”

20. Saurayin ya ce masa, “Ai, duk na kiyaye waɗannan, me kuma ya rage mini?”

21. Yesu ya ce masa, “In kana so ka zama kammalalle, sai ka je ka sayar da duk mallakarka, ka bai wa gajiyayyu, ka sami wadata a Sama. Sa'an nan ka zo ka bi ni.”

Mat 19