Mat 18:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kaiton duniya saboda sanadodin tuntuɓe! Lalle sanadodin tuntuɓe ba su da makawa, duk da haka kaiton wanda shi ne sanadin!

Mat 18

Mat 18:6-8