Mat 18:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai bawan ya faɗi a gabansa ya yi masa ladabi, ya ce, ‘Ya ubangida, ka yi mini haƙuri, zan biya ka tsaf.’

Mat 18

Mat 18:18-28