Mat 10:5-7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

5. Su sha biyun nan ne Yesu ya aika, ya yi musu umarni, ya ce, “Kada ku shiga ƙasar al'ummai, ko kuma kowane garin Samariyawa.

6. Sai dai ku je wurin batattun tumakin jama'ar Isra'ila,Irm

7. kuna tafiya, kuna wa'azi, kuna cewa, ‘Mulkin Sama ya kusato.’

Mat 10