Mar 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da suka zo wurin Yesu suka ga mai aljannun nan a zaune, saye da tufa, cikin hankalinsa kuma, wato mai aljannun nan masu yawa a dā, sai suka tsorata.

Mar 5

Mar 5:5-19