Mar 4:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka tsorata, matuƙar tsoro, suka ce wa juna, “Wa ke nan kuma, wanda har iska da ruwan teku ma suke yi masa biyayya?”

Mar 4

Mar 4:34-41