Mar 4:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

amma taraddadin duniya, da jarabar dukiya, da kuma kwaɗayin waɗansu abubuwa, sukan shiga su sarƙe Maganar, har ta zama marar amfani.

Mar 4

Mar 4:17-27