Mar 4:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su kam, ba su da tushe, rashin ƙarƙo gare su, har in wani ƙunci ko tsanani ya faru domin wannan Magana, nan da nan sai su yi tuntuɓe.

Mar 4

Mar 4:15-26