Mar 3:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mai iya shiga gidan ƙaƙƙarfan mutum ya washe kayansa, sai ko ya fara ɗaure ƙaƙƙarfan mutumin, sa'an nan kuma ya washe gidansa.

Mar 3

Mar 3:20-31