Mar 14:60 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai babban firist ya miƙe a tsakiyarsu ya tambayi Yesu ya ce, “Ba ka da wata amsa? Shaidar da mutanen nan suke yi a kanka fa?”

Mar 14

Mar 14:50-68