Mar 14:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yesu ya ce musu, “Duk za ku yi tuntuɓe ne, domin a rubuce yake cewa, ‘Zan bugi makiyayi, tumaki kuwa su fasu.’

Mar 14

Mar 14:25-35