Mar 12:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, me ubangijin garkan nan zai yi? Sai ya zo ya hallaka manoman nan, ya ba waɗansu garkar.

Mar 12

Mar 12:1-18