Mar 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Koyaushe kuka tsaya yin addu'a, in akwai wanda kuke jin haushinsa, ku yafe masa, domin Ubanku da yake Sama shi ma yă yafe muku laifofinku. [

Mar 11

Mar 11:20-31