Mar 10:3-5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

3. Sai ya amsa musu ya ce, “Me Musa ya umarce ku?”

4. Suka ce, “Musa ya ba da izini a rubuta takardar kisan aure, a kuma saki matar.”

5. Yesu ya ce musu, “Don taurinkanku ne Musa ya rubuta muku wannan umarni.

Mar 10