Mar 10:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Almajiran kuwa suka yi mamakin maganarsa. Sai Yesu ya sāke ce musu, “Ya ku 'ya'yana, da ƙyar ne kamar me a shiga Mulkin Allah!

Mar 10

Mar 10:16-33