Mar 1:40-42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

40. Wani kuturu ya zo wurinsa, yana roƙonsa, yana durƙusawa a gabansa, yana cewa, “In ka yarda kana da iko ka tsarkake ni.”

41. Da tausayi ya kama Yesu, sai ya miƙa hannu, ya taɓa shi, ya ce masa, “Na yarda, ka tsarkaka.”

42. Nan take sai kuturtar ta rabu da shi, ya tsarkaka.

Mar 1